18 Maris 2026 - 19:41
Source: ABNA24
Ministan Leken Asiri Iran Ya Yi Shahada 

An tabbatar da shahadar Sayyid Ismail Khatib, ministan leken asiri na Jamhuriyar Musulunci ta Iran. 

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Ministan leken asirin "Sayyid Ismail Khatib ya yi shahada kamar yadda shugaban ƙasar Iran ya fitar da sanarwar leken asirin ta'aziyyar shahadar ministan ya tabbatar: " ina mika ta'aziyya ga babbar al'ummar Iran bisa shahadar mambobi 2 na majalisar ministoci da kwamandoji biyu na soji da na Basij. 

Na tabbata tafarkinsu zai ci gaba da karfi fiye da da.

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha